An jaddada a taron na Masar:
IQNA - Shugaban kungiyar mu'ujizar kimiyya ta zamani ta kasar Masar mai girma ya jaddada a wurin taron Alkahira cewa: Mu'ujizozi na ilimi a cikin Alkur'ani da Sunna suna magana da mutane da harshen ilimi, kuma a wannan zamani da muke ciki tabbatacce ne.
Lambar Labari: 3492103 Ranar Watsawa : 2024/10/27
Tehran (IQNA) kungiyar matasa musulmi ta gina wani sabon masallaci a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3485692 Ranar Watsawa : 2021/02/26
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron matasa musulmi kar na biyu a birnin Nairobin kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482141 Ranar Watsawa : 2017/11/26
Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Manchester na kasar Birtaniya sun mika kyautuka na musamman ga yara marassa lafiyya domin murnan kirsimati.
Lambar Labari: 3481080 Ranar Watsawa : 2016/12/29